Yanda Zaku Samu Kudi da shafinku.com: Earn Extra Income with us

Albishirinku! Zaku iya samun kudi ta shafinku.com cikin sauki.

 

Abinda kawai kuke bukata shine shafinku na sada zumunta, Facebook, Instagram ko Whatsapp. Sai ku bi mataki kamar haka:

 

Ku zabi kayan da kuke son sayarwa.

 

Sai a dauki hotunan kayan.

 

A aiko mana da hotunan kayan ta [email protected] ko ta Whatsapp a 09084691413, dan mu gani mu sanar daku ribar da zaku samu akai.

 

Idan kun gamsu sai ku saka hotunan da tallar a shafukanku na sada zumunta, ku tallatasu ga mabiyanku. Zaku dauki link din shafin kayan ku saka dashi a shafinku.

 

Idan aka samu me saye, zaku sanar damu, sai mu baku Asusun Ajiya, bayan sun biya, zamu biyaku kudin sallamarku. Ko kuma a duba shafinmu na yanda ake saye dan ganin Asusun da za’a biya kudin.

 

GARGADI: Ba’a yadda kukarbi kudin kaya kai tsaye daga me sayan kaya ba saidai a biya cikin Asusun Ajiyarmu.

 

Ga wanda basu da shafukan sada zumunta kuwa;

 

Ku dauki hotunan kai tsaye a wayoyinku, ko ku mana magana ta Whatsapp mu tura muku. Kuna iyawa ‘yan uwa abokan arziki talla, idan aka samu me saye, shima zamu sallemuku.

 

Sai idan Kudinku sun kai akalla Naira dari biyar, watau N500 ko sama da haka kamin mu aiko muku.

 

How to Earn with us:

 

You can earn commission with shafinku.com.

 

All you need is a social media page, Whatsapp,  Instagram, Facebook or any other social network that you are using.

 

Then you can do as follows:

 

Navigate shafinku.com and select the item that you want to sell.

 

Pick the pictures of the item and send it to us via [email protected] or chat us via Whatsapp at 09084691413

 

We will check and tell you the commission that will be paid to you on the item.

 

If you agree, you can then place the pictures on your social media pages, together with the page link of the item.

 

When a customer shows interest and want to buy, you can then talk to us so that we give you the account details for payment. Or you can check our How to buy page.

 

After the payment we will pay you your commission.

 

You can only claim your Commission when it reaches N500 or above.

 

For those that don’t use or don’t want to use social media. You can take the pictures of the items directly into your phones and show it to your friends and family members. When you make sale, we will pay you your Commission.

 

WARNING: You are not allowed to collect payments from customers. Payments are only allowed directly into our Account.