How to Buy/Yanda zaku sayi kayan mu

Zaku iya sayen kayan mu cikin sauki akan matakai kamar haka:

 

 • Duba shafinku.com da kyau dan ganin Abinda ake son saye.
 • Duba farashin kayan da kake ko kike son saye.
 • Idan kuma ana bukatar karin bayani ana iya tuntubarmu a [email protected] ko a mana magana ta whatsapp a wannan lambar waya 09084691413.
 • Idan an gama tantance kayan da za’a saya da farashin da za’a sayesu, sai a tura kudi a Asusun banki kamar haka:
 • Account Name: Hutudole Media
 • Account Number: 1022524868
 • Bank: UBA
 • Bayan an biya sai a aika mana da shaidar biyan kudin, hotunan kayan da aka siya, lambar waya da kuma garin da za’a kai kayan ta whatsapp a wannan Lamba 09084691413 ko kuma ta Email a [email protected]
 • Bayan Mun gama tantancewa, zamu aiko maka ko miki da kayan

 

You can Buy our Items As Follows:

 • Navigate shafinku.com to select the item or items you want to buy.
 • Calculate the total price of the item, as every item has a price tag.
 • If you need further assistance on how to buy or the price of the item, you can chat us via WhatsApp 0n 09084691413 or send an email to [email protected]
 • After calculating the total price of the items you want to buy, you can make the payment into the following account:
 • Account Name: Hutudole Media
 • Account Number: 1022524868
 • Bank: UBA
 • After the payment, send the receipt, picture of the items you paid for, phone number, and destination for the delivery of the items via WhatsApp on 09084691413 or email [email protected]
 • After Verifying your payment we will send the items to you.