About Us

Shafinku.com shafine da aka budeshi dan saukaka kasuwanci ta hanyar sayar da kaya ta yanar gizo.

 

Muna saka sabbin kaya akai-akai, masu ingnaci da kuma saukin kudi wanda da wuya ka samu farashi me sauki kamar irin namu a sauran gurare ba.

 

Shafinku.com mallakin kamfanin Hutudole Media ne dake da mallakin shafin hutudole.com wanda ya shafe kusan shekaru 5 yana kawo muku labaran nishadi, wasannin motsa jiki, fadakarwa da sauransu.

 

Burinmu shine ganin mun saukaka muku kasuwanci ta hanyar kawo muku kaya har inda kuke. Ku kasance damu a koda yaushe dan samun sabbin kayan mu da zamu rika wallafawa a wannan shafi namu akai-akai.

 

Shafinku.com is an E-commerce portal that makes it easy for you to purchase our products and we deliver them to you within Nigeria.

 

Its owned by Hutudole Media, the parent company of hutudole.com, a website that has been publishing entertainment, political, sports, and lifestyle news for almost 5 years.

 

Our Vision is to make it easy for you to purchase our items and we will deliver them to you in every state within Nigeria.