Sabbin Zuwa:Atamfofin Matrix Holland kan farashin 2,500

Atamfofi sabbin zuwa na Matrix Holland Vilisco kenan a wadannan wanda basu da yawa sosai, sai me rabo ka sami.

 

Za’a samesu a farashin 2,500.

 

Dan saye a mana magana ta WhatsApp ko kiran lambar waya kamar haka: 09084691413.

 

Akwai sauran kalolin atamfar da yawa, idan wadannan kalolin basu yi ba a yi magana mu tura wasu.

close
Previous post Kayatattun kayan gyaran jiki na manyan mata
Next post Atamfar Grand Super wax Gold a farashi me rahusa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *