Sabuwar Atamfar Sky Holland kan farashin 4,000

Muna muku tallar Atamfar Sky Holland, Sabuwa da bata dade da sauka ba. Zaku iya yin kwalliyar Sallah, Suna, da dai sauransu da ita.

 

Zaku Sameta a farashin, Naira Dubu Hudu, watau 4,000.

 

Dan saye sai a tuntubemu a kan lambar waya kamar haka, 09084691413 ko kuma a mana magana ta WhatsApp.

 

 

 

 

 

 

 

 

close
Previous post Swiss Atamfa akan Naira 8,000
Next post Atamfa Full Moon ta 8,500

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *