Kayatacciyar Atamfar Full Moon akan Naira 7,500

Atamfar Full Moon kenan me daukar Ido da muke muku tallarta. Zaku sameta akan farashin Naira Dubu bakwai da dari Biyar.

 

Watau Naira 7,500. Domin saye a mana magana ta WhatsApp ko a kira 09084691413.

 

Muna kaiwa duka jihohi.

close
Previous post Atamfar ABC England akan Naira 4,000
Next post Sabuwar Atamfar Top-Golden akan Naira 14,500

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *