Atamfar ABC England akan Naira 4,000

Atamfar ABC England masu daukar Idanu da zasu fito miki da kyanki na ainahi muke talla.

 

Tana da saukin farashi, kuma zata iya shiga akwatin hada kayan aure, Kwalliyar Sallah, Suna, da dai sauransu.

 

Za’a sameta akan farashin Naira Dubu hudu, watau Naira 4,000. Dan saye a tuntubemu ta WhatsApp ko a kira wannan lamba: 09084691413.

 

close
Previous post Material din mata na zamani akan farashin Naira 4,500
Next post Kayatacciyar Atamfar Full Moon akan Naira 7,500

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *