Kayan dakin Girki na zamani

Ga mata masu shirin Aure ko kuma wanda ke shirin sayayyar kayan dakin Girki saboda Fara Azumi, Mun kawo Muku su kamar yanda zaku gani a kasa, cikin farashi me rahusa.

 

Wanna abin suyar Kek ne watau, Cake Pan, yana da Inganci sosai. Zaku sameshi akan Naira Dubu Bakwai. Dan saye sai a mana magana ta Whatsapp ko a kiramu a 09084691413. Muna kaiwa duka Jihohi.

 

 

Ga kuma tukunyar Dafa Abinci dake amfani da wutar Lantarki, Watau Electric Cooking pot, Abincin ku zai dahu da wuri. Zau sameta aka Naira 9,500, watau Dubu tara da dari biyar.

 

Ga kuma Kulolo na Zamani  Masu sunan Polo Mega. Za’a samesu akan Naira Dubu Ashirin da daya daya watau, 21,000.

 

Ga kuma Kofunan Shan Lemu ko Kunu na zamani, Zaku Samesu akan Naira Dubu Takwas, watau 8,000.

 

 

Wadannan ma na kasa, Kofuna ne masu kyan gaske su kuma zaku samesu akan Naira Dubu uku da dari biyar watau, 3,500.

 

Wadannan kuma kulolin zuba Abincine na zamani kuma masu kyau sosai. Zaku samesu akan Naira Dubu Arba’in da uku, watau 43,000.

 

Wadannan ma kuloli ne na zuba abinci da suke zuwa a Seti hadda kofi a ciki, zaku samesu akan Naira Dubu Takwas da Dari Biyar, watau 8,500.

 

Suma wadannan kuloli ne dake zuwa seti 3, zaku samesu akan Naira Dubu Ashirin, Watau 20,000.

 

Wadannan ma Kuloli ne da suka zo a set guda 4 da Coralin zuba Abinci. Zaku samesu akan Naira Dubu Goma da dari uku, watau 10,300.

Suma wadanan na kasa, Kuloli ne da zaku samesu akan Naira Dubu sha bakwai da dari biyar watau, 17,500.

 

Wadannan na kasa suma kulolin Zuba Abinci ne, Zaku samesu akan Naira Dubu goma sha tara da dari Biyar, Watau 19,500.

 

Wadannan kulolin na kasa kuma zaku samesu akan Dubu 10. Watau 10,000.

 

Wadannan kayatattun kuma zasu samesu akan Naira Dubu Sha bakwai, watau, 17,000.

Wadannan na kasa kuma zaku samesu akan Dubu tara da Dari biyar, Watau 9,500.

Wadannan a kasa kuma zaku samesu akan Naira Dubu Sha shida da dari biyar, Watau 16,500.

 

Sai kuma wannan Kofin na Alfarma dake kasa, Zaku Sameshi akan Naira Dubu Ashirin, Watau, 20,000.

Kada ku manta, duk wanda kuke son saye daga cikin wadanna kaya, sai a mana magana ta Whatsapp ko a kiramu a 09084691413. Muna kaiwa duka Jihohi.

 

close
Previous post Atamfofin Holland Wax masu daukar Ido
Next post Sabbin zuwa, Atamfofin Flora Wax akan Farashin 3,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *