Atamfofin Holland Wax masu daukar Ido

Ina mata mason Kwalliya ta kece raini da kuma maza masu hada kayan Kawati, Masu mata ko ‘yan mata da ke shirin sayen kayan Sallah.

 

Ga Atamfofin Holland Wax masu kayatarwa sosai. Kowacce za’a sameta akan Naira Dubu biyar da dari biyar, watau 5,500.

 

Ga masu son saye, ana iya mana magana ta Whatsapp ko kuma kiran Lambar waya kamar haka: 09084691413.

 

Muna kaiwa Duka Jihohi.

 

close
Previous post Takalma na mata masu kyau
Next post Kayan dakin Girki na zamani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *