Takalma na mata masu kyau

Muna muku tallar Takalman Mata Masu kyau sosai da ake kwalliyar kece raini dasu.

 

Takalman muna sayar dasu akan Naira dubu hudu ne, watau 4,000. Dan saye sai a mana magana ta Whatsapp ko kiran waya a 09084691413.

 

Muna kaiwa Duka jihohi.

close
Previous post Kayatacciyar Tamfar Super Wax a farashi me Rahusa
Next post Atamfofin Holland Wax masu daukar Ido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *