Boyil din Maza masu daukar Ido

Muna da Boyik din Maza masu daukar Ido kala-kala,  kamar yanda za’a iya gani a kasa.

 

Zaku samesu a farashin Dubu Ashirin duk yadi Goma, watau 20,000/10 yards. Kuma muna kaiwa duka jihohi.

 

Ga masu son saye suna ina tuntubarmu akan wannan lamba ta Whatsapp ko kiran waya: 09084691413.

 

close
Previous post Jallabiya ta Maza akan Farashi me Rahusa
Next post Gadajen Kwanciya da kuma kwalliyar Daki na Alfarma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *