Atamfofin Flora Wax na Naira 3,000

Muna muku tallar Atamfofin Flora Wax dake da kyau kuma ga saukin farashi, suna da kayatarwa sosai da fito da kwalliya.

 

Zaku samesu a farashin Naira Dubu uku kacal, 3,000. Domin saye sai a mana magana ta Whatsapp ko kuma a kira wannan lambarĀ  09084691413.

 

Muna kaiwa duka jihohi.

 

close
Previous post Atamfofin kece Raini masu Saukin Farashi
Next post Kayatacciyar Tamfar Super Wax a farashi me Rahusa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *