Kayatattun Atamfofin Hollantex na kece Raini masu Rahusa

Muna kawo muku wasu Sabbin Atamfofi na Hollantex masu Sauki na kece Raini.

 

Atamfofin Sabbin zuwa da zasu haskaka ki zaa samesu akan Naira Dubu hudu da dari uku, watau 4,300.

 

Muna kaiwa duka Jihohi, Dan Saye sai a kira ko kuma ayi magana ta Whatsapp a wannan Lambar: 09084691413.

 

close
Previous post Salatif, Lalle dan Sudan Da Mahallabiyya
Next post Jallabiya ta Maza akan Farashi me Rahusa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *