Salatif, Lalle dan Sudan Da Mahallabiyya

Muna muku Tallar Salatif da Lalle dan sudan da Mahallabiyya. Wannan mun kawo muku sune dan gyaran Jiki ga Matan Aure da ‘yan mata.

 

Gyaran jiki dan biki ko suna ko bukukuwan Sallah babba da karama ko Maulidin fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (saw) ko kuma yiwa me gida kwalliya duk za’a iya amfani da wadannan kaya namu.

 

Za’a iya kiran Maman Weedad ko kuma aika wa da sakon Whatsapp ta wannan lambar: 08038639087. Muna kaiwa duka jihohi.

 

Sabon Salatif kamar yanda za’a ga hotunansa a kasa muna sayar dashi akan Naira 400. Watau Naira Dari hudu.

 

Sai Kuma tsoho, muna sayar dashi akan Naira 300, watau Naira dari uku kamar yanda zaa iya ganin hotunan a kasa:

 

Akwai Kuma Lalle da Mahallabiyya da ake sayarwa akan Naira 450, watau Naira Dari hudu da hamsin.

close
Previous post Zaha Skin Care Products: Yanda za’a gyara Fata Tayi kyau, Ainahin kalarta ta Fito
Next post Kayatattun Atamfofin Hollantex na kece Raini masu Rahusa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *