Kwanukan cin Abinci masu daukar Ido akan farashi me Rahusa

Muna Muku tallar Kwanukan Abinci masu daukar ido da kuma inganci a Farashi me Rahusa.

 

Muna dasu kala-kala da kuma farashi daban-daban daidai da Aljihunanku.

 

A duba kasa dan ganin kaloli da farashin kwanukan, kada a manta muna kaiwa Duka Jihohin Najeriya, ga me son saye sai a mana magana ta Whatsapp ko kiran wannan Lamba; 09084691413.

 

Wadannan kwanukan na Sama ana sayar dasu akan Naira Dari Biyar ne kowane guda daya, Watau 500.

Wadannan na sama kuma za’a samesu akan Naira Dari bakwai, watau 700 kowanne.

 

Wadannan kwanukan na sama kuma za’a samesune akan Naira Dari shida, Watau 600.

close
Previous post Kayatattun jakunkuna na mata masu saukin Farashi
Next post Kayatattun Atamfofi na kece raini masu saukin Farashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *