Kayatattun jakunkuna na mata masu saukin Farashi

Muna kawo Muku tallar Jakunkunan Mata masu kayatarwa na Kece Raini da fita kunya a tsakanin kawaye.

 

Kamar yanda Zaku iya ganin Jakar ta saidawa kala-kala a kasa, duk farashinsu daya na Naira dubu shida, watau 6,000.

 

Domin saye sai a mama magana ta Whatsapp ko kuma kira ta wannan Lamba, 09084691413. Muna kaiwa kowace jiha idan an siya.

 

close
Previous post Jakun kunan Mata masu saukin dauka da saukin Kudi
Next post Kwanukan cin Abinci masu daukar Ido akan farashi me Rahusa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *