Jakun kunan Mata masu saukin dauka da saukin Kudi

Wadannan jakunkunan Matane na sayarwa masu saukin dauka da kuma kayatarwa, gashi kuma suna da saukin Kudi sosai.

 

Muna kaiwa kowace jiha idan an siya sannan kowace za’a sameta akan Naira Dubu 5, watau 5,000.

 

Ga masu son saye suna iya kira ko kuma magana magana ta Whatsapp a wannan lamba: 09084691413.

 

Akwai Karin rangwamen Farashi ga masu sari.

 

close
Previous post Takalma na zamani masu saukin Farashi
Next post Kayatattun jakunkuna na mata masu saukin Farashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *